Shin Dagaske Momee Gombe ce. Acikin wannan bidiyon da ake yiwa wata Budurwa Fyade kuwa?

Posted by


Shin Dagaske Momee Gombe ce. Acikin wannan bidiyon da ake yiwa wata Budurwa Fyade kuwa?

Asafiyar yau ne muka samu wani faifan bidiyo a wata Tashar YouTube inda suke yawo da wannan bidiyon suna cewa wai

jaruma momee gombe ta bayyana yanda akayinata fyade   Ga  bidiyon saiku Saurara kujiya kafin muci gaba da wannan rubutun

Dafatan Kun Saurari Wancan Bidiyon dayake sama  To zahirin gaskiya Wannan Shafin Namu na NaijaRev munyi bincike A dukkannin kafafen sadarda zumuntar jarumar

dakuma firar da tayi da ‘yan jarida wato manema labarai kwata kwata bamuci karo da wani labarin da tabayarba ma kwatancin haka

kenan kuwa hakan na nufin labarin Qarya ne Saidai Munsamu cewar jarumar ba budurwa bace kafin Tafara harkar finafinai ta tabayin aure inda shima tsohon mijin nata yana harkar finafain din

toh masu karatu mezaku iya cewa akan wannan labarin damuka kawo maku kuyi comment na ra’ayoyinku akai mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *