Yadda Rashin Aske Gashin Hammata Ya Janyowa Bilkisu Shema Zagi A Wajen Masoyan Ta
Babbar jarumar kannywood Bilkisu Shema ta daura wani sabon hoton ta a shafin ta na Instagram, wannan hoto ya bayyana hammatar ta cikin kankanin lokaci mutane suka fara cin fuskar ta. Kan sun ga gashin hammatar ta bata cire shi ba har yayi yawa, a cikin masoyan ta wanda suka fi caccakar ta sune mata … Read more